Blockchain Development Journey — Part 04: The birth of the Ethereum
Vitalik buterin shine ya fara gabatar da Ethereum a 2013 kuma ya rubuta White paper nata. Burinshi shine ya samar da Blockchain da yake open source kuma ya zama programmable and General purpose ta yadda za'a iyayin duk wani abu da akeyinshi a duniya na gaske kamar Voting, cinikaiya da sauran su
Dr. Gavin wood yana daya daga cikin wadanda suka taimaka masa kuma shine CTO na farko na Ethereum, shiya rubuta yellow paper nata wanda take dauke da technical parts kamar su mathematics da programming.
Trang này có thể chứa nội dung của bên thứ ba, được cung cấp chỉ nhằm mục đích thông tin (không phải là tuyên bố/bảo đảm) và không được coi là sự chứng thực cho quan điểm của Gate hoặc là lời khuyên về tài chính hoặc chuyên môn. Xem Tuyên bố từ chối trách nhiệm để biết chi tiết.